22 Mayu 2024 - 11:57
Jagora: Tabbas Alkawarin Allah Na Shafe Tsarin Sahyuniyawa Zai Cika

Jagaro bayan sallar Azuhur ya cewa Ismail Haniyyah: Kamar Yadda Alkawarin Da Allah Yayi Wa Mahaifiyar Annabi Cika Haka Alkawarin Da Allah Yayi Na Shafe Tsarin Yahudawan Sahyoniya Zai Cika. Ku Gungu Ne Yan Kadan Da Kuma Samu Samun Nasara Akan Gungun Masu Yawa Wato Amurka Da Nato Da Ingila Da Sauransu Za'a Kafa Daular Falasɗinu Daga Taki Zuwa Tsibiri Zai Tabbata Insha Allah Zaku Ga Wannan Lokacin Kamfanin Dillancin Labaran Ahlul Bauta - A's - ABNA